iqna

IQNA

nabil rajab
Tehran (IQNA) a Bahrain an sallami, dan fafatukar nan Nabil Rajab bayan shafe shekaru hudu tsare a gidan kurkuku.
Lambar Labari: 3484879    Ranar Watsawa : 2020/06/10

Bangaren kasa da kasa,bayan sanar da wannan hukunci,  kotun masarautar kama karya ta kasar Bahrain ta tabbatar da hukuncin daurin shekaru 5 a gidan kaso kan shugaban cibiyar kare hakkin bil adama na kasar.
Lambar Labari: 3483270    Ranar Watsawa : 2018/12/31

Bangaren kasa da kasa, an saka sunan shugaban cibiyar kare hakkin bil adama a Baharain Nabil Rajaba cikin ‘yan takarar lambar kare hakkin bil adama ta kasashen turai.
Lambar Labari: 3482939    Ranar Watsawa : 2018/08/30

Bangaren kasa da kasa, Kungiyar 'yan jarida ta duniya ta bukaci masarautar Bahrain da ta gaggauta saki shugaban cibiyar kare hakkin bil adama na kasar Nabil Rajab da take tsare da shi da kuma wasu 'yan jarida 16 da suma a ke tsare da su.
Lambar Labari: 3482925    Ranar Watsawa : 2018/08/25

Bangaren kasa da kasa, a yau ma’aikatar magajin garin birnin Pais na kasar Faransa ta bayar da kyautar ban girma ga shugaban hukumar kare hakkin bil adama a kasar Bahrain Nabil Rajab.
Lambar Labari: 3482768    Ranar Watsawa : 2018/06/18

Bangaren kasa da kasa, Kotun masarautar kama karya ta Bahrain ta daure shugaban cibiyar kare hakkokin bil adama a kasar Nabil Rajab shekaru biyar a gidan kaso.
Lambar Labari: 3482415    Ranar Watsawa : 2018/02/21